Posts

BANSAN KOMAI BA 1 TO END NA (NASMAT)

[7:37AM, 3/21/2017] NASMAT NICE♥: 💐  💐💐 *Bansan*💐💐💐💐 💐💐💐 *Komaiba* 💐💐💐 *written by* _nasmatu Muhammad_ *5star's ✨✨online writer's association*👌 *bismllahirrahmanirraheem, my dearest fans*😍 *barkarmu dasake sake saduwa awannan sabon novel nawa Wanda nake kyatata xatan xai fadakar ya wa.axantar kuma ya nishadantar daku masoyana*                                     *Wannan shafin nakune*👉 *Masu qaunar nasmat aduk inda kuke*😍😍😍                         *1* Kyakkya war budurwa CE ajin qarshe fara Sol mai matsakaicin tsawo tanada kyau datsari harna ban mamaki  saidai kallo daya xakayi mata kagano batada digon kunya a idonta yanxunma bakomai ajikinta daga ita sai pant n bra  tana kwance ajikin wani hands some guy dake baje akan gado Wanda shima bakomai ajikinshi sai boxer idonshi arufe tamka...